Tehran (IQNA) Maza da mata 127 masu karatu a birnin Constantine na kasar Aljeriya kwanan nan sun yi nasarar samun takardar izinin karatu yayin wani biki.
Lambar Labari: 3487547 Ranar Watsawa : 2022/07/14
Tehran (IQNA) Anwar Shahat Anwar daya ne daga cikin matasa masu karatu a kasar Masar kuma babban dan Ustaz Shahat Mohammed Anwar, daya daga cikin fitattun masu karatun kasar Masar.
Lambar Labari: 3487359 Ranar Watsawa : 2022/05/30